Buhari ba zai samu lafiya ba sai dai a koma da gawar sa Najeriya—Nnamdi Kanu

Kasurgumin dan ta’addar nan mai fafutukar kafa kasar Biyafara wato Nnamdi Kanu, ya bara a safiyar…

LABARI DA DUMI DUMI: Kotun kolin Najeriya ta haramtawa gwamnoni tsige ciyamomi a kasar

Babbar kotun kolin Najeriya ta na wani shiri na haramtawa gwamnonin a fadin kasar sauke wa…

Rarara zai saki wakar da ya karbi N1,000 domin yi wa Buhari

Shahararren mawakin siyasar nan a Najeriya, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara zai sake sabuwar wakar sa…

Zan gana da shugabannin kananan hukumomi 774 don sanin halin da talakawa ke ciki—Buhari

Sugaban Najeriya Muhammadu Buhari, zai gana da shugabannin kananan hukumomi 774 na fadin kasar nan don…

Da ikon Allah Tambuwal ba zai zama shugaban kasa a 2023 ba—Sheakh Musa Ayuba

Fitaccen malamin addinin musulunci a jihar Sokoto dake Arewacin Najeriya Sheakh Musa Ayuba Lukuwa ya bayyana…

Bana goyon bayan mulki ya sake dawowa Arewa a 2023— Shekarau

Mai girma tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakiktar shiyyar Kano ta tsakiya a zauren…

Har yanzu babu dan Siyasar da ya kai ni farinjini a Afrika—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi ikirarin cewa, har yanzu babu dan siyasar da ya kai…

Me yasa inyamurai ke son cin mutuncin Buhari

Wani babban dan siyasa a jihar Abia wanda har ya taba tsayawa takarar neman kujerar shugabancin…

Wallahi idan APC bata tsayar da Sen, Barau a matsayin dan takarar Gwamnan Kano ba sai mun rusa ta—Danbilki

Shahararren gogagge kuma sanannen dan siyasar nan na jihar Kano, Alhaji Abdul’aziz Dan Bilki Kwamanda, ya…

Gwamna, matawallen jihar Zamfara ya sanar da ranar da zai koma APC

Gwamna Matawallen Jahar Zamfara  zai canza sheka daga jam’iyyar People Democratic Party PDP zuwa jam’iyyar All…