HOTUNA: “Wannan ɗalibar mai suna Mariya ta rasu sakamakon Gobarar data kama a gidansu”

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Matashiya kuma ɗaliba mai hazaƙa Mariya ta rasu sakamakon afkuwar mummunar gobara da aka yi a gidan su, inda ita kuma bacci mai nauyi ya ɗauke ta kwance a ɗaki.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Views: 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *