Ko sauro ba zamu bari a raye cikin dajin Zamfara ba nan da zuwa faduwar rana—Rundunar Soji

Shugaban rundunar sojin kasan Najeriya Gen. Yahaya Faruq ya bayyana irin nasarororin da jakarunsa ke samu a yakin da suke gwabzawa tsakanin su da yan bindigar Zamfara. Inda ya ce … Continue reading Ko sauro ba zamu bari a raye cikin dajin Zamfara ba nan da zuwa faduwar rana—Rundunar Soji