Nifa a halin yanzu da ka bani kyautar Naira Miliyan 5 gara ka aureni—Hauwa’u Abdullahi

Daga dandalin Twitter. Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media. Inda wasu ke amfani da kafafen … Continue reading Nifa a halin yanzu da ka bani kyautar Naira Miliyan 5 gara ka aureni—Hauwa’u Abdullahi