Yadda ɗalibar jami’a ta faɗi ƙasa bayan ta samu labarin malaminsu yana da HIV

Wata Ɗaliba a Jami’a Ta Yanke Jiki Ta Faɗi Sumammiya Bayan Da Ta Samu Labarin Cewa Cutar Ƙanjamau Ta Kashe Malaminsu. Ɗalibar wacce ake kyutata zaton budurwa ce ga malamin, … Continue reading Yadda ɗalibar jami’a ta faɗi ƙasa bayan ta samu labarin malaminsu yana da HIV