Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un:Ya Rasu Ana Kwana Biyu Kafin Aurensa
Allah Ya ya yi wa Ya’u na gidan Alhaji Yunusa Jaji Rasuwa. Allahu Akbar, Allah kenan idan Ya yi ikonSa sai dai a gode masa. Auren shi Jibi 23 December 2023.
Allah Ya gafarta mashi Ya sa Aljanna ita ce makoma a gareka.
Allah Ya Jikankansa Ya Kyautata namu bayan nasu.
Views: 10
