Ku kalli bidiyon nan
Gwarzuwar Shekara
Hafiza Zainab Aliyu Muhammad ita ce ta zama Gwarzuwar gasar karatun Alkur’ani Mai Girma na kasa na shekarar 2023 wanda aka yi a Jihar Yobe.
Hafizar ta yi nasarar inda ta samu kyauttuttuka da dama da suka hada da kuɗi Naira miliyan biyar, sabuwar mota kirar 406 da ujeran Hajji da sauransu.
Hafizar dai ‘yar asalin jihar Kano ce.
Allah Ya kara wa ilimi albarka amin
Views: 16
