Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Wannan Ita Ce Motar Da Buhari Ya Bawa Wani Dattijo Mai Matukar Kaunar Sa.
Tsohan Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Karbi Bakuncin Dattijo Harunanmu, Wanda Aka Fi Sani (Sai Baba Buhari) Mai Kaunarsa Dan Asalin Garin Yashe Dake Karamar Kusada Ta Jihar Katsina Kuma Har Tsohan Shugaban Kasar Ya Gwangwaje Shi Da Sabuwar Mota Kirar Golf Da Buhun Shinkafa Biyar Da Kuma Kudi, A Gidansa Dake Daura Jihar Katsina.
Views: 285
