Ƴan bindiga sun hallaka magidanci bayan sun karɓi Naira Miliyan 6 a matsayin kuɗin fansa

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Inna Lillahi wa Inna Ilaihi Raji’uun!

Sun kashe shi bayan sun karbe kudin fansar shi!!!

Bayan an Kai kudin fansarshi naira miliyan shida 6M, barayin sun ce Wai yau satinshi daya da mutuwa.

Mal. Salmanu malami na ne a makarantar Allo da ake Kira Makarantar Malan Na Ba’u Anka tun shekarar 1999-2002.

Allah ya gafarta masa ya karbi shahadarsa, su Kuma iyalanshi Allah ya isar musu Kuma ya Zama gatansu.

Iyakar zalunci kenan wannan wallahi!
Allah ya Isa ba zamu taba yafewa wadannan azzaluman ba akan rayuwar duk musulmin da suka salwantar!
AAbdulmajid Aliyu AnkaAAbdulmajid Aliyu AnkaAAbdulmajid Aliyu Anka

Views: 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *