VIDEO: “Kira ga gwamnatin Najeriya duk wanda ya saki matarsa a raba dukiyarsa biyu a bata rabi”—Ruƙayya

https://www./shorts/SGQJ6Zmz6DM?feature=share

Ina kira ga gwamnatin Najeriya da ta sanya doka ga duk namijin da ya saki matarsa batare da wani ƙwaƙƙwaran dalili ba, a raba dukiyarsa biyu a ba ta rabi, Cèwar Ruƙayya Muhammad

Me zaku ce?

/MS5I_sju6qM?si=aENyWNypy6cGexLg

Views: 38

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *