HOTUNA: “Insha Allahu sai buhun Siminti ya kai Naira dubu 30 gashi nan na tara ba zan siyar ba

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Muna Nan In Allah Ya Yarda Sai Buhun Siminti Ya Kai Naira Dubu 30, Cewar Wani Matashin Ɗan Kasuwa

Cikin wani bidiyo, an gano wani matashin ɗan kasuwa mai saida siminti yana cewa ba zai saida siminti sa a dubu 12 ba, yana fatan buhun simintin ya kai Naira dubu 30 nan da watanni 8.

Shin baku ganin irin waɗannan ‘yan kasuwar na daga cikin matsalolin Najeriya?

Views: 89

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *