Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Kiristan ‘dan wasan fim, Will Smith ya karance Kur’ani daga Baqarah zuwa Nas a watan Ramadan.
Tauraron kasar Amurkan ya ce ya yi mamakin yadda ya samu littafi mai tsarki da saukin fahimta.
Will Smith ya ce ya karanta Litattafan Kirista da Yahudawa, amma Kur’ani ya fi ba shi sha’awa.
Views: 180
