An saki jagoran yan Shi’a malam Alzakzaky da matarsa Zeenat

YANZU-YANZU
Kotu ta wanke Malam Zakzaky daga dukkan tuhumomin da aka masa ta bada umurnin a sake shi shi da matar sa Mallama Zeenat.

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *