
Kamar yadda kuka sani fitar hotuna ko bidiyon manyan yan siyasar Najeriya ba bakon abu ne ba ganin yadda wani lokacin za kaga wani dan siyasar ma ba matarsa ceba, amma a wannan karon jaridar Sokoto Online ta bada rahoton cewa.
Mai girma mataimakin gwamnan jihar Sokoto ne aka ci karo da bidiyon sa tare da iyalinsa wato matarsa yana sunbatar ta irin dai shaukin mata da miji ga rahoton jaridar ta Sokoto Online.
Ana ci gaba da tafka muhawara akan wani Faifan bidiyo na mataimakin Gwamnan jihar Sokoto Manir Dan’Iya inda yake shafan matar sa tare da yin Kiss din ta
Wannan bidiyo ya janyo cece-kuce a fadin jihar Sokoto da kewaye.
Cikakken bayani zai zo daga baya.
Kamar yadda jaridar ta Sokoto Online ta wallafa a shafinta na Facebook, ga screenshot daga kasa.

Wannan al’amari dai wani lokacin daga cikin iyali ko yan gida ne ake samu suna fitar da irin wannan hotunan ko bidiyo.

©Sokoto Online
LABARAI MASU ALAKA:
Views: 26
