Bambanci da ke akwai tsakanin matan musulmi da na Kirista

https://apahausa.com.ng/ango-ya-saki-amaryarsa-bayan-an-turo-masa-hotunan-batsarta-a-whatsapp/

Kusan za a iya cewa banbancin da ke akwai tsakanin mata musulmai da kuma mata kiristoci abune wanda ya ke a bayyane.

Domin kuwa ko a wajen suturta jiki za kuga akwai gagarumin bambamci, kusan za’a iya cewa ta ko wace fuska matan musulmi sun fi matan kiristoci kula da suturta jikinsu.

https://apahausa.com.ng/zan-iya-gamsar-da-maza-biyar-da-jimai-a-lokaci-daya-ba-tare-da-na-gaji-ba/

Wanda har hakan yake ba wasu daga cikin kiristoci maza sha’awar matan musulmi fiye da nasu, duk da cewa a cikin matan musulmi ma akwai waɗanda basu damu da rufe jikinsu ba.

https://apahausa.com.ng/subhanallah-abin-takaici-yadda-yayan-hausawa-suka-koma-rayuwar-turai/

Views: 37

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *