Dalilin da yasa ba’a saki film ɗin A Duniya kashi na 44 a jiya ba—Kanabaro

Shahararren jarumin shirya finafinan Hausa na masana’antar Kannywood, kuma mashiryin shirin film ɗin A duniya wato Tijjani Asase ya bayyana dalilin da yasa ba’a saki film ɗin kashi na 44 a ranar laraba kamar yadda aka saba ba.

Inda yace yau da misalin ƙarfe 08:00pm za’a saki film ɗin, kamar yadda ya bayyana a wani faifan bidiyon daya saki a shafinsa na Instagram, ku latsa wannan link don kallon abinda yake cewa.

https://www.instagram.com/p/CWJAJp_osRQ/?utm_medium=copy_link

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *