Wasu ma’aurata sun yi godiya ga Allah Ubangijin talikai sakamakon ƙaruwar da ya basu ta haihuwa bayan sun shafe sama da shekaru 30 da yin aure kuma ba tare da sun haihu ba.
Kamar yadda aka wallafa da harshen Turanci a dandalin sada zumunta na facebook kamar haka.
What God can not do doesn’t exits, After 31yrs of marriage, finally God has answered there prayer’s with a beautiful bouncing baby boy named Isaac, Congratulations to Mr & Mrs Emmanuel Danbeki Ifu.(Emma let’s go).
Views: 23
