
Jamar yadda shafin Labarun Hausa ya ruwaito cewa.
Wani bidiyo ya bayyana yadda wata amarya tada wa angonta hankali bayan kama shi dumu-dumu yana soyayya a cikin mota tare da kanwarta.
Amaryar da angon duk turawa ne kamar yadda bidiyon ya nuna.
Alamu sun nuna cewa ranar bikinsu ne don sanye take da farar riga irin ta amare rike da fulawa.
Views: 22
