
Shahararriyar jarumar finafinan Hausa na masana’antar Kannywood Ummi Rahab ta ja hankalin mabiyanta a shafin Twitter.
Jaruma Ummi Rahab ta bayyana cewa, “Samin macce iri na sai mai ƙoƙari da ƙoƙarin sallar dare”.
Jaruma Ummi Rahab ta bayyana hakanne a shafinta na Twitter kamar yadda zaku gani daga ƙasa.

Wannan rubutun da jarumar ta yi dai ya jawo mayar da martani daga ɓangaren mabiya shafin nata.
Views: 31
