Rasha ta soma kai hare hare—yaƙi na shirin ɓarkewa tsakanin Rasha da Ukraine

Ofishin jakadancin Najeriya dake ƙasar Ukraine ya gargaɗi ƴan ƙasar da su fice daga Ukraine.

A wani labarin kuma BBC Hausa ta bada rahotan cewa.

https://apahausa.com.ng/labari-da-%c9%97umi-%c9%97umi-sadiya-haruna-ta-saki-bidiyon-lalatar-da-aka-yi-da-wata-%c6%b4ar-film/

Shugaban Amurka Joe Biden ya yi kira ga ‘yan kasar mazauna Ukraine su gaggauta tattara ya-na-su-ya-na-su kuma su fice daga kasar ba tare da ɓata lokaci ba.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

A wata hira da gidan talbijin na NBC, Mista Biden ya ce: “Amurkawa su fice daga Ukraine nan take, lamurra za su iya dagulewa cikin sauri, domin sojojin Amurkar ba za su samu damar zuwa kwashe su ba.”

https://apahausa.com.ng/an-kama-%c9%97a-da-uba-suna-yiwa-%c6%b4ar-shekara-13-fya%c9%97e-a-jihar-osun/

Rasha ta sha musanta cewa tana shirin afka wa Ukraine duk da cewa ta jibge dakaru 100,000 a kusa da iyakarta.

https://apahausa.com.ng/an-%c9%97auki-bidiyon-%c6%b4ar-shekara-40-tana-lalata-da-yara-%c6%b4an-shekara-7-a-legas/

Sai dai ta fara wani atisayen soja tare da maƙociyarta Belarus, sannan Ukraine ta zargi Rashar da rufe mata hanyar kaiwa ga teku.

https://apahausa.com.ng/an-saki-bidiyon-lalatar-mawa%c6%99iyar-najeriya-tiwa-savage/

Fadar Kremlin ta Rasha ta ce tana so ta “shata layi” don tabbatar da cewa tsohuwar mambanta a tsohuwar Tarayyar Soviet ba ta shiga ƙungiyar tsaro ta Nato.

Views: 93

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *