APA News wani sashi ne ɗaya daga cikin sassan kafafen yaɗa labarai na African Press Associated wato (APA) a taƙaice.
Wannan sashi na APA News mun buɗe shi ne domin kawo muku shahararrun labaran Duniya a harshen English da kuma Hausa baya ga sashin mu na APA Hausa, wanda ke kawo muku labarai a harshen Hausa zallah.
Wannan shafi na APA News zai riƙa kawo sahihai kuma ta tattun labarai da ɗumi-ɗuminsu a cikin Videos da Hotuna, daga sassa daban daban na cikin gida da ma Duniya baki ɗaya da fatan za ku kasance masu bibiyar wannan shafi a ko wane lokaci a wayoyinku na salula da na’urar ku ta Computers.
SOCIAL MEDIA:
Facebook: facebook.com.apanews
Twitter: APA News
Instagram: APA News
Views: 530
