Shekarata 19 har yanzu ni budurwa ce ko zan samu saurayi baƙi—Haleema

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da dai sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.

Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ƴan mata da samari na yin abubuwan da zasu ɗauki hankulan abokansu na sada zumunta.

Wata budurwa mai suna Haleema na ci gaba da jan hankalin mabiyanta a shafin Twitter inda tace “har yanzu ni budurwa ce Zan samu saurayi a twitter?”

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *