Inna Lillahi Wa Ina Ilaihin Raji’un: “Wani bakanike ya mutu bayan jack ɗin mota ya goce masa”

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un
Allah yayi wa wani bakanike rasuwa akan nemar hakkin sa, yayinda jak ya goce motar ta danne shi, muna roqon.

Allah yakai haske qabarin sa kuma Yayi masa rahma Ameen-we need your prayers to him and soul rest in perfect peace in the grave Ameen

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *