Jarumar fina finan Hausa ta Kannywood Rahma Sadau ta ce ta taɓa zubar da ciki kamar yadda shafin Arewa Schoolpoke suka ruwaito ga hoton Screenshot ɗin labarin nan daga ƙasa.

Sai dai tana iya kasancewa wannan labarin bai inganta ba ganin yadda mafi yawan labaran da ake yaɗawa a shafukan yanar gizo yake zama ƙanzon kurege ko kuma ƙage musamman ga masu sana’ar Film.
Saboda haka kar mai karantu ya yi saurin yanke hukunci akan wannan baiwar Allah don tana iya yiwuwa bata faɗi hakan ba Allah ne mafi sani
Views: 46
