Gwamnan Babban bankin Najeriya na CBN Godwing Emefiele ya ce za’a ci gaba da canza tsofaffin takardun kuɗin ƙasar koda kuwa wa’adin da banki ya bayar na 10 ga wannan watan ya cika.
Saboda haka kowa yabi a hankali ya canza kuɗinsa babu wanda zai yi asarar kuɗinsa
Views: 15
