Tun safe anƙi ɗaura aure saboda ango yayi transfer ɗin sadaki uban amarya yace baiga alert ba

Waliyyan ango da na amarya suna dakon ganin alert ɗin kuɗin sadakin da akace ango ya yi transfer.

Views: 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *