Muhimmancin auren baƙar Macce

Wasu na ganin baƙar macce tafinfara kyau tsafta kula da fatar jiki fiye da farar macce.

Suna kafa hujja da cewar ita farar macce bada damu da gyar jikinta ba saboda ta san cewa ita farace ko batayi wanka ba da farinta

Views: 43

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *