Dalilan Da Yasa Kyawawan Mata Suke Shan Wahala Wajen Samun Mijin Aure:
- Suna da fahimtar abin da suke so.
Kowace mace tana da “jerin ra’ayoyin” na tunani na halayen da take nema a wajen zaɓen mijin Aure. Jerin mata masu kyau, ra’ayoyin su ya fi tsayi fiye da na namiji.
Saboda haka suna da da ƙa’idoji akan irin mutanen da za su iya ko ba za su iya tarayya da su ba.
- Suna sane suke watsar da samarin da suke nemansu da Aure.
Wannan dalili ya ƙunshi duk dalilan da ke sa mata masu kyau wahalar samun mijin Aure saboda suna da ƙawa zuci fiye da kowace mace.
- Ba sa shakkar kansu, duk daɗewar da zasu yi basu yi Aure ba.
- Da yawansu Ba su neman sulhu a gurin samarin su, idan sun sami saɓani.
5 Basa kula saurayin da bashi da kyau, sunfi zaben fiye da cancanta.
- Su ke tsara ma kansu lokacin da zasu yi Aure.
- Basu damu da zama su kaɗai ba.
- Mafi yawansu sun dogara da kansu ne.
” Hoton da ke cikin wannan labarin an yi su ne don yin misali, sannan kuma ra’ayoyin da aka bayyana ra’ayoyin marubuci ne kawai amma ba duka kyawawan mata ne suke haka ba.“
Views: 23
