Adam A Zango ya sake yin sabon aure a ranar Juma’a

A ranar Juma’a ne aka ɗaura wa jarumi Adam a Zango aure bayan ya fitar da wani faifan bidiyon da yace ba zai ƙara yin aure ba.

Amma shai ga shi jiya yayi wani sabon auren.

Views: 32

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *