Yaro ɗan shekara 10 ya hardace Alƙur’ani kuma ya ruba shi a makarantar Sheikh Ɗahiru Bauchi

Yaro Ɗan Shekaru 10 Ya Rubuta Alqur’ani A Makarantar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

A wani Gari Mai suna A-BuKUR Jihar Katsina anyi walimar Saukan mahaddata a Garin an samu mahaddata Guda Talatin 30 har da shi wannan Yaro.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Yaron da suke tare da Sayyadi Habibu Ɗahiru Bauchi Tsohon Dalibi ne na makarantan Sheikh dake Jihar Katsina inda yakawo kwafi Al- Qur’ani.

Yaron ya Rubuta da hannunsa wa Sayyadi Habibu Don gabatarwa Wannan Shine Qur’aninsa na Biyu Daya Rubuta.

Views: 40

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *