Subhanallah me ke faruwa a masallacin Harami

Wani hoton bidiyo a shafin Facebook ya nuna yadda iska ɗauke da tsawa mai ƙarfin gaske da walƙiya ta riƙa tashi a masallacin Harami.

Wanda har ta kai ga masu ibada suka fara tsorata

Views: 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *