Zaɓe 2023 kada ku aikata irin kuskuren da muka aikata a Gana— Sheikh Fufan
Babban malamin addinin musulunci a ƙasar Gana ya baiwa ƴan Najeriya shawara akan zaɓen da yake tunkaro su na shekarar 2023.
Sheikh Fufan ya ƙara da cewar ” Ina mai baku shawara akan kada ku kuskura ku aikata irin kuskuren da muka aikata a ƙasarmu ta Gana, ku tsaya tsayin daka wajen zaɓawa ƙasar ku shugaba na gari.
Kamar dai yanda kuka sani a shekarun baya da suka wuce, ƙasar Gana ta shiga cikin mawuyacin hali na rashin shuwagabanni na na gari, wanda a ƙarshe suka yi nadama akan hakan.
Source by ƙasarmu a yau.
Views: 11
