Kwankwaso ya lashe mazaɓar Gawuna ward 025
Makarantar Firamaren Gawuna, Ward 025, Kano Sakamakon zaben shugaban ƙasa daga Gawuna Special Primary School, Ward 025 karamar hukumar Nassarawa, jihar Kano.
PDP 8
NNPP 89
APC 51
LP 5
PRP 2
YPP 2
Source: legit.ng.hausa
Views: 6
