Kwankwaso ya lashe Akwatin da Buhari ya kaɗa ƙuri’ar sa a Daura inda APC ta samu ƙuri’u 27 PDP=53 NNPP=91

A akwatin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaɗa ƙuri’arsa.

Jam’iyyar APC ta samu ƙuri’u 27 yayin da

Jam’iyyar PDP ta samu ƙuri’u 53 sai kuma jam’iyyar NNPP wacce ta samu ƙuri’u 91

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *