A cigaba da gudanar da zaɓen Shugaban ƙasa a Najeriya wasu matasan da dama sai a wannan karo ne suke samun damar kaɗa ƙuri’a.
Wata matashiya mai shekaru 21 ƴar gudun hijira da ke zaune a Camp ta bayyana cewa wannan ne karon farko da shekarunta suka kai kuma ta kaɗa ƙuri’arta Hafsat ta ce tana cike da farin cikin samun wannan dama kamar ko wane ɗan Najeriya.
Views: 14
