Matar da ta auri kanta da kanta ta nemi Kotu ta raba Auren

Matar Da Ta Auri Kanta Da Kanta Ta Nemi Kotu Ta Raba Auren

Matashiyar Da Ta Yi Ikirarin Auren Kanta, Mai Suna Sofi Moure Ta Ce Tuni Ta Fara Shirye-shiryen Shigar Da Ƙara A Kotu Domin Kashe Auren, Saboda Ta Gaji Da Auren.

Daga Jamilu Dabawa

Views: 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *