Lado Ɗan Marke na PDP na daf da lashe zaɓen gwamnan jihar Katsina inda ya lashe ƙananan hukumomi 18 cikin 34

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

A sakamakon zaɓen gwamnan jihar Katsina Lado Ɗan Marke na jam’iyyar PDP yana kan gaba a sassa da dama.

Yayin da Dikko Raɗɗa na APC ke take masa baya.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Views: 64

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *