Kafin yanzu sunanta Abi Goodman a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma Hafsat bayan ta karbi addinin musulunci.
Muna addu’ar Allah ya dauwamar da ita a cikin musulunci, Allah ya cigaba da daukaka musulunci da musulmai. Amin
Views: 10