VIDEO: “Ku kalli yadda Watan Ramadan ke ɗawafi yana zagaye ɗakin Ka’aba”

Wani hoton bidiyo da ke yawo a kafafen watsa labaran Internet ya nuna cewa Wata yana Ɗawafi a ɗakun Ka’aba

Ance ana son ƴan’uwa musulmi su daga da roƙon Allah a kan dukkan buƙatunsu na alheri domin zai biya musu.

Masha Allah

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *