HOTUNA: “Ɗan ƙasar Niger ya ba Buhari kyautar gida a Niamey wanda ya kai CEFA miliyan 1,500”

Wani mai arziƙi ya ba tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kyautar gida a Nieyme babban birnin ƙasar wanda darajar sa ya kai Cefa biliyan ɗaya da rabi

Hotuna wasu daga cikin sassan gidan

Ƙarin Hotuna

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *