Bana jin daɗin yadda maza ke ta auren ƴan mata ƙanana shekara 18-20 suna tsallake mu—Zulaihat

“Manyan matan unguwar mu suna da mugunta, wai sai kaji sun tambaye mu ko akwai wata ƙanwar mu ko ƴa da bata da miji, wani na neman yarinya zai Aura.

Abin haushi basa neman irin mu sai yara yan kasa da shekara 20, haba wannan bai dace ba, muma fa muna son Auren nan mai yasa ba’a neman mu, sai yara ƙanana.

Muma kyawawa ne kuma munada kyakkyawar zuciya ~ Cewar Zulaihah yar Gana

Views: 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *