VIDEO: “Yadda zaku gane idan mace tayi ciko a baya —Sayyada Sadiya Haruna.
Mafi yawancin mata suna yin ciko ne a mazaunan su da kuma ƙirjin su domin maza su rinƙa sha’awar su.
Wannan shine abinda matan suke yin ciko dashi a mazaunan su.
ku latasa wannan rubutun domin kallon cikakken Bidiyon https://www.facebook.com/100028632699173/videos/606873463840351/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
Wasu matan da yawa sun ce idan basu yi ciko ba to baza su samu shiga ba.
Views: 18
