“Burina na Auri mijin da zai karɓe Ni a yadda nake, nafi son wanda zai so Ni tsakani da Allah.
Ina son wanda zai ji tausayi na, ya riƙe ni amana, koda kuwa zai min kishiya, bani da matsalar hakan, zan nuna masa soyayya fiye da wacce zai nunan, bazai taɓa yin nadamar Aure na ba.
~ Cewar Jaruma Zainab Indomie
© AMINTACCIYA
Views: 23
