YANZÙ- YANZÙ: Yunusa Yalò Ya Shaki Iskar Yanci Bayań Yà Shafè Tsawòn Shekarù À Gidan Yarí.
Matashiń nan ɗan Asalin jihar Kanò da aka yanke wa hukuncin ɗaurin shekaru 26 bisa samunsa da laifin aurań wata yarinya daga jihar Bayelsa ba bisa ƙa’ida ba Yunusa Yellow ya shaki iskar ƴanci.
Views: 29
