HOTUNA: “Mutune 100 sun rasa gonakinsu bayan tsuntsaye jan-baki sun afka musu a jihar Kebbi”

Aƙalla mutum 100 ne suka rasa gonakinsu yayin da dandazon tsuntsaye jan-baki suka afka wa gonakin shinkafa a garin Argungu na jihar Kebbi.

Mazauna yankin sun ce tsuntsayen sun lalata kusan hekta 75,000 na gonankin a ranakun ƙarshen makon nan.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

📸: Sarkin Noman Kebbi

Views: 41

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *