Ba wankin ne mai wahala ba samun wanda za’a yiwa wanki”—Amina Muhammad

Amina Muhammad Fika ta faɗi gaskiya kan ce-ce-kucen da ya taso a shafukan sada zumunta na dacewar macce ta yuwa mijinta wanki ko akasin haka inda tace “Ba wankin ne mai wahala ba samun wanda za’a yuwa wanki”

Wata sabuwa

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *