Tsohon Sarkin Kano Kuma Khalifan Tijjaniya na Kasa, Malam Sunusi Lamido Sunusi yayin daya halarci wajen Bikin kammala Karatun ‘Yarsa Aisha Lamido Sunusi wacce ta kammala Karatun Digiri na Farko da daraja ta daya a Jami’ar Swensea dake Kasar Ingila a Ranar Talata 25-07-2023.
~ Freedom News Hausa
Views: 58
