Farfesa Wole Soyinka ya ce babu wanda Davido zai bawa haƙuri saboda bai yi laifin komai ba

Farfesa Wole Soyinka ya yi kakkausar suka kan masu cece-kuce akan bidiyon da mawaki Davido ya yada.

Farfesan ya ce Davido ba ya bukatar ba wa kowa hakuri saboda bai sabawa kowa ba a matsayinsa na mawaki.

Ya ce yin rawa a gaban masallaci wannan ba wani abu ba ne inda ya ce kowa ne mawaki ya na da ‘yancin yin rawa a addinance.

Ya kara da cewa kowa ya san wuraren da ake bukatar neman afuwa da kuma yin adalci a kasar.

Don samun cikakken labarin, duba sashen sharhi.

Hoto: Monica Schipper/Getty Images, UNICEF / @oladaniel_ (Instagram).

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *