Sabon Bidiyon Murja ya ɗauki hankalin Duniya ganin yadda take rera karatun Alƙur’ani

Jarumar TikTok Murja Ibrahim ta saki sabon Bidiyo inda a ciki take rera karatun Alƙur’ani sannan ta yi addu’a ga mahaifinta

A cikin wani Bidiyon data ɗora a shafinta Murja TikTok ta ce tana roƙon Allah ya yafe mata kuma ya shiryar da ita a kan hanya madaidaiciya

Tofa

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *