VIDEO: “Labarin yadda amaryar mijina tasa ya sake ni”—Ruƙayya Aliyu

Kuruciyata ta sanya Kishiyata amfani da Kissa don raba ni da mijina – Cewar Rukayya Aliyu Jibia a filinmu na Fitattun Mata.

A kwanakin baya ne aka yi ta cece kuce kan Rukayya bayan da suka yi dambarwa da rundunar yan sandan jihar Katsina.

Ku kalli cikakken shirin a nan.

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *